Pages

Sunday 26 January 2020

Mataimakin gwamnan Kano ya kaiwa shugabar kula da Tashoshin ruwa ta Najeriya Ziyara

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna kena  yayin da ya kaiwa shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, Hadiza Bala Usman ziyarar ban girma a ofishinta.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment