Pages

Tuesday 21 January 2020

Muna amfani da man sanya Hasken fata me tsada shiyasa muka fi kaninmu Fari>>Rahama Sadau

Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wadannan hotunan nata tare da 'yan uwanta da suka je shakatawa a Dubai jama'a da dama sun yaba saidai an samu wani da ya mata tambayar kwakwaf.



Bawan Allahn ya tambayi Rahama cewa shin wai ya aka yi dan uwansu Namiji baki amma su gasu farare?

Sai Rahamar ta bashi amsar cewa su suna amfani da man sanya hasken fata ne me tsada.

Lamarin dai ya farune a shafin na Rahama Sadau na dandalin Instagram.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment