Pages

Thursday 23 January 2020

Sabon Mai ta tsine ya bayyana a Kano>>Hadimin Gwamna Ganduje


Hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana a shafinshi na sada zumuntar dandalin Twitter cewa Wai ya ji me tatsine ya bayyana a Kano yana ta tsine-tsine.



Tsohon gwamnan Kanon, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dai ya bayyana a wani Bidiyo inda aka jishi yana tsinewa wanda suka cucesu bayan da kotun koli ta tabbatarwa da Gwamna Ganduje kujerarsa.






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment