Pages

Thursday 23 January 2020

Yanda Gwamna Ganduje ya cirewa Sulaiman Bichi jar hula

Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan yayin da ya karbi bakuncin shugaban jam'iyyar PDP Kwankwasiyya na jihar da ya canja sheka zuwa Gandujiyya inda ya cire mai jar hula ya saka masa ta Gandujiyya.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment