Pages

Saturday 25 January 2020

Shagiri Girbau ya kaiwa Ali Nuhu ziyara

Tauraron me wasan Barkwanci, Shagiri Girbau kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Ziyara a Ofishinsa.



Alin ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda yace Cele ya kaimai ziyara kuma Allah ya bar zumunci.

Muna musu fatan Alheri.






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment