Pages

Saturday 25 January 2020

Sojojin Nijeriya Guda 185 Sun Tafi Kwantar Da Tarzoma A Kasar Guinea

Sojoji dari da tamanin da biyar sun nufi kasar Guinea Bissau domin aikin samar da tsaro tare da tabbatar da zaman lafiya a kasar.


Kasancewar Nijeriya uwa a Afrika hakan ya sa tun shekaru masu yawa take tura sojojinta zuwa kasashen da ake fama da tashin hankali domin samar da tsaro, kasashe irinsu Liberia, yankin Darfur na kasar Sudan, Saliyo duk Nijeriya ta taba tura sojojinta suka yi aikin samar da zaman lafiya a can.

Shi Babba yakan iya kai tallafi koda kuwa shi ma yana da bukata.

Daga Rabiu Biyora







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment