Pages

Friday 24 January 2020

Tsohon Bidiyone ake watsawa ban sake komawa Kwankwasiyya ba>>Shagiri Girbau

Tauraron me wasan barkwanci wanda a da yake a Kwankwasiyya amma daga baya ya koma APC Gandujiyya wanda har aka ganshi da gwamna Ganduje, ya fito inda ya karyata wani bidiyonshi da aka yada na cewa wai ya sake komawa Kwankwasiyya.



Yace wancan bidiyo da ake gani tsohon bidiyone da yayi 'yan kwankwasiyya ke yadawa amma maganar gaskiya har yanzu yana tare da Ganduje dan yaushema ya shigo Gandujiyyar da har zai fita?

Ya kara da cewa tuni ma har gwamna Ganduje ya biya mai Umara zai tafi.

Ga sabon budiyon da ya saki jiya alhamis a kan wannan lamari:






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment