Pages

Friday 24 January 2020

Ahmed Musa ya tuna da mahaifiyarshi data rasu shekara guda data gabata

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya tuna da mahaifiyarshi da ta rasu shekara guda data gabata. A sakon da ya fitar ta shafinshi na sada zumunta ya bayyana cewa rayuwa babu dadi ba tare da mahaifiyar tashi ba amma yasan cewa tana gurin da yafi nan.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment