Pages

Tuesday 2 January 2024

Alamomin cikakkiyar budurwa



A jiki ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:

  • Nonuwanta zasu ciko
  • Wata Kugunta zai kara girma
  • Gashin gaba
  • Gashin hamata
  • Fuskarta zata rika sheki
  • Muryarta zata kara zama siririya

A halayya ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:

  • Zata rage yawan magana
  • Zata rika kula da kanta fiye da da
  • Wata zata rika kebancewa ita kadai
  • Zata san darajar kanta
  • Zata so yin saurayi.

Wadannan sune alamun cikakkiyar budurwa wanda ba lallai a samesu wajan yarinya ko kwaila ba.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment