Pages

Friday 12 April 2024

Atiku ya bankado wani shirgegen shirin satar kudin talakawa a gwamnatin Tinubu



Atiku ya bankado wani shirgegen shirin satar kudin talakawa a gwamnatin Tinubu, inda yace Naira Tiriliyan 15.6 da aka ce za'a yi amfani dasu wajan gina titin Lagos zuwa Calabar yayi yawa.

Atiku yace gaba daya kasafin kudin duka gwamnatoci tun daga na tarayya zuwa kananan hukumomi tiriliyan 15.91 ne ta yaya za'a ce kudin gina titi na wani bangare a kasaranan yayi daidai da wadannan kudade?
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment