Pages

Tuesday 27 February 2024

LABARI DA ƊUMI ƊUMI: Murja Kunya ta ƙi yarda amata Allura a Asibitin Dawanau.”



LABARI DA ƊUMI ƊUMI: Murja Kunya ta ƙi yarda amata Allura a Asibitin Dawanau.”

Lauyan Murja Kunya ya bayyana fargabar su kan halin da take ciki a hannun Hukumar Kula Da Asibitoci na Kano.

Ya kuma yi bayanin yadda ta cakumo wanda take son aure a Asibitin Dawanau yayin da ake kokarin yi mata allura.

Lauyoyin Murja Kunya sun ce gwaji Kotu ta ce ayi mata ba bata kulawa ba, don haka babu dalilin yi mata allura a Asibitin Dawanau.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment