Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Wednesday 21 August 2019
Amurka ta gwada harba makami mai linzami da aka haramta amfani da shi a Duniya
›
Amurka ta gwada harba makami mai linzami mai cin gajeren zango wanda a shekarun baya Yarjejeniyar Makaman Nukiliya Masu Cin Gajeren Za...
Akarshe dai Kwamfuta ta raba gadda kan wanda yafi iya kwallo tsakanin Ronaldo da Messi
›
A bunda ya dade ana tattaunawa tsakanin masoyan kwallon kafa shine wa ye babban gwani ko kuma wa ya fi wani tsakanin taurarin kwallon bi...
Kotu ta bada belin Sirikin Atiku da EFCC ta kama bisa zargin Almundahanar kudi
›
Sirikin dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar watau Abdullabi Babalele da hukumar hana yiwa...
Nafisa Abdullahi ta haskaka a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data da duk da bata yi kwalliyarnan ta zamani ba amma ta yi ...
An hana kai giwayen Afirka gidajen ajje namun daji
›
Majalisar Dinkin Duniya ta hana daukan giwayendake dazukan Afirka tare da kai su gidajen ajje namun daji.
Rubutun wani bawan Allah kan mulkin Najeriya ya dauki hankula sosai
›
Wani bawan Allah yayi wani rubutu akan mulkin Najeriya daya dauki hankulan mutane sosai akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai, lam...
Hadimin shugaban kasa yawa Sanata Shehu Sani gayara kan cewa Buhari ya hana ministoci ganawa dashi kai tsaye
›
A jiyane lokacin kulle taron bita na kwana bitu da shugaban kasa,Muhammadu Buhari yawa sabbin ministocinshi da sakatarorin dindindin na ...
SUNAYE: Buhari ya yi sabbin nade-nade
›
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sabbin nade-naden shugabannin wasu ma’aikatun gwamnatin tarayya.
'Yan Fashi Sun Kai Farmaki Kan Tawagar Mataimakin Gwamnan Nasarawa
›
Wasu da ake zargin 'yan fashi da makami ne a yammacin yau Talata sun kai farmaki kan tawagar mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Mi...
NFF za ta sauya hukuncin FIFA kan Siasia
›
Hukumar Kwallon Kafar Najeriya ta bayyana kaduwarta da matakin da Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya, FIFA ta dauka na haramta wa tsohon koc...
Shugaba Buhari ya maye gurbin Shiekh Pantami da Inuwa Abdullahi a matsayin shugaban hukumar NITDA
›
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya maye gurbin Sheikh Dr. Aliyu Isah Fantami da ya baiwa mukamin minista da Kashifu Inuwa Abdullahi a mat...
Kalli katafaren dakin karatun da shugaba Buhari zai kaddamar a Jami'ar ABU
›
Wannan ginin bangaren babban karatune da babban bankin Najeriya, CBN ya gina a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, ABU wanda ake sa ran...
Real ta ci wasa 283 a La Liga tare da Ramos
›
Real Madrid ta fara gasar La Liga ta bana da kafar dama, bayan da ta je ta doke Celta Vigo 3-1 a wasan makon farko ranar Asabar.
Tuesday 20 August 2019
Yanda sojoji suka taimakamin na tsere daga hannun 'yansanda>>Inji Me garkuwa da mutane Wadume
›
Shahararren me garkuwa da mutanennan Watau Hamisu Wadume wanda jami'an 'yansanda suka kamashi akaro na 2 ya bayar da labarin yan...
Harry Maguire: 'Ya dace a hukunta masu nuna wa Pogba wariyar launin fata saboda ya barar da Fenaret'
›
Dan wasan Manchester United Harry Maguire ya yi kira ga kamfanonin sada zumunta "da su rika dakile munanan kalamai" bayan da...
Kalli hotunan gidan da aka kama me garkuwa da mutane Wadume
›
Wadannan hotunan me satar mutanene dan kudin fansa, Alhaji Hamisu Bala Wadume da jami'an 'yansanda suka kama a katafaren gidansh...
Maryam Yahaya ta sha kyau a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau tubarkallah muna mata fatan Alheri.
An yi wa daso aikin cire Appendix
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta bayyana cewa an mata aiki inda aka cire mata appendix, ta kara da ce...
Rahama Sadau ta sha kyau a wannan hoto
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah muna mata fatan Alheri.
Gobe shugaba Buhari zai rantsar da sabbin ministocinshi
›
A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kammala taron sanin makamar aiki na kwanaki 2 da ya shiryawa Sabbin ministocin daya nada da s...
‹
›
Home
View web version