Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Saturday 25 January 2020
A gina wa masu gudun hijira gidaje, ba sansanoni ba>>Zulum
›
Gwamnan Jihar Barno, Babagana Zulum, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da Hukumar Kula da Masu Gudun Hijira cewa a maida hankali wajen r...
Ganduje zai yi nadama lokacin da zai kawo karshen mulkin sa>>Kwankwaso
›
Tsohon Gwamnan Jihar Kano dake Najeriya, Rabiu Musa Kwankwaso yace Gwamna mai ci Abdullahi Ganduje da mukarraban sa za suyi nadama lokac...
Haaland ya kafa sabon tarihi a Dortmund
›
Sabon tauraron matashin dan wasan kungiyar Borussia Dortmund Me shekaru 19, Erling Braut Haaland na ci gaba da daukar hankulan Duniyar k...
Kayatattun hotunan ziyarar sarkin Kano jihar Zamfara
›
Me marraba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a wadannan hotunan a masallacin Juma'a a Gusau jihar Zamfara yayin ziyarar da ya...
Kwankwaso ya bukaci DSS su nemo Dadiyata
›
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bukaci hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, da ta zurfafa bincike do...
Yadda Na Baiwa Gwamna Zulum Mukami Amma Har Ya Gama Bai Mallaki Gida Ko Mota Ba, Cewar Kashim Shettima
›
"Da farkon fari na bawa Zulum mukamin Rector ne, bayan karewar wa'adinsa akan mukamin sai na tarar da cewa ko gidan kansa bai...
Friday 24 January 2020
Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Washa
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Juma'a. Ta sakawa masoyanta a shafinta na s...
Harin da Iran ta kaiwa Amurka ya sanyawa sojojin Amurkar cutat kwakwalwa
›
Ma'aikatar tsaro ta Amurka, Pentagon ta bayyana cewa Sojojin kasar 34 ne suka yi fama da cutar kwakwalwa bayan harin da kasar Iran t...
Hotunan yanda shugaba Buhari yayi Sallar Juma'a a Babban masallacin Abuja
›
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya halarci Sallar Juma'a a babban masallacin Juma'a na kasa ake babban birnin tarayya, Abuja ind...
JAMI'AN SOJOJI DA NA 'YAN SANDA SUN YI NASARAR KASHE WANI KASURGUMIN MAI GARKUWA DA MUTANE A KATSINA
›
A jiya jami'an tsaron soji da 'yan sanda a jihar Katsina, suka yi nasarar kashe wani kasurgumin mai garkuwa da mutane a wani k...
Ba Yanzu Ya Kamata Buhari Ya Shugabanci Nijeriya Ba, Cewar Kashim Shettima
›
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce kamata ya yi a ce sai nan da shekara 50 ne Shugaba Muhammadu Buhari zai mulki Najer...
Najeriya zata shawo kan Matsalar Rikicin Arewa maso Gabas>>Shugaba Buhari ga EU
›
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana yau da kwamishinan kungiyar hadin kan Turai dake kula da Rikice-Rikice, Janez Lenacic a fadars...
Yanda wani mutum ya rika baiwa matan aure da 'yan matan Arewa Dubu 30 yana lalata dasu yana kuma daukar hoton Bidiyo
›
Wani lamari daya faru a Jos jihar Flato ya dauki hankulan jama'a inda aka bankado yanda wani mutum ya rika biyan matan Aure da '...
Kallon kwallon kafa na iya sa bugun zuciya
›
Wani bincike ya nuna cewa masu sha'awar kwallon kafa na fuskantar tsananin damuwa a lokacin da suke kallon tawagar da suke mara wa...
Auren Turawa: Matan Arewa ma sun fara Ramawane?: Kalli Hotuna
›
A yayin da ake tsaka da muhawara kan soyayyar da wani matashi dan Panshekara yake yi da wata baturiya inda wasu suka yabeshi wasu kuma s...
Kungiyar NLC Ta Taabbatar Da Cewa Gwamna Zulum Ya Aiwatar Da Mafi Karancin Abashi A Borno
›
Kungiyar kwadago ta Nijeriya, NLC a yau Juma’a ta tabbatar da cewa ma’aikata a jihar Borno galibinsu suna karbar albashin su ne a wata...
Mahara Sun Yi Fashin Miliyan 4.5 A Ofishin MTN Dake Jihar Kebbi
›
A ranar Alhamis ne manajan ofishin MTN Ibrahim Dasuki ya bayyana wa manema labarai cewa ‘yan fashi da makami guda uku sun afka wa ofis...
Deezell na shan yabo bayan amsar daya baiwa wani dayace masa daya rigashi auren matarsa
›
Tauraron mawaki, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell na shan yabo saboda ashin nuna bacin ransa kan yanda wasu ke gayamai maganganun...
Hotuna: Nazir Sarkin Waka tare da Tsohon gwamnan Nasarawa
›
Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar sarkin Kano kenan a wadannan hotunan nashi inda yake tare da tsohon gwamnan jihar Nasar...
Tsohon Bidiyone ake watsawa ban sake komawa Kwankwasiyya ba>>Shagiri Girbau
›
Tauraron me wasan barkwanci wanda a da yake a Kwankwasiyya amma daga baya ya koma APC Gandujiyya wanda har aka ganshi da gwamna Ganduje,...
‹
›
Home
View web version