Pages

Thursday 22 August 2019

Bashir Ahmad ya godewa shugaba Buhari bisa mukamin daya sake bashi

Bayan da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a a matsayin me bashi shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir ya godewa shugaban kasar bisa wannan dama sannan yayi alkawarin aiki tukuru dansauke nauyin dake kanshi.



Da dama sun taya Bashir murna inda aka ta aikemai da sakonin taya murna musamman daga shafukan sada zumunta.

Daga cikin wanda suka taya bashir murna akwai Sheikh Aliyu Isa Pantami wanda a yanzu shine minsitan Sadarwa da shugaban kamfanin mai na kasa,NNPC Mele Kolo Kyari,kalaman da Kyari yawa Bashir sun mai dadi sosai inda yace zai ajesu dan nunawa 'ya'yanshi.

Muma muna taya bashir murna da Fatan Allah ya taya riko.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment