Pages

Friday 23 August 2019

Gwamnatin jihar Kaduna ta rushe Shagunan da aka gina ba bisa ka'ida ba

Wadannan hotunan wasu shagunane da aka gina ba bisa ka'ida ba kan titin Isa Kaita dake jihar Kaduna da hukumar dake kula da tsarin gine-gine ta jihar, KASUPDA ta rushe.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment