Pages

Friday 23 August 2019

Kalli yanda Daliban jami'ar ABU Zaria suka tarbi Shugaba Buhari

Wadannan hounane da bidiyon yanda daliban jami'ar Ahmadu Bello Zaria suka fitone sunawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari barka da zuwa yayin da yaje makarantar a jiya dan jaddamar da bude dakin karatu da babban bankin Najeriya, CBN ya gina.



Kalli bidiyon yanda lamarin ya faru.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment