Pages

Thursday 22 August 2019

Kalli yanda Wata ta fashe da kuka bayan da ta ga shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau ya kai ziyara Zaria jihar Kafuna inda ya kaddamar da ayyukan Ruwan Zaria da dakin Karatu da babban Bankin Najeriya, CBN ya gina a jami'ar Ahmadu Bello dake Zarian. Shugaba Buhari ya kasance me masoya da yawa musamman a Arewacin najeriya.



Wannan wata baiwar Allah ce data fashe da kukan murna bayan data ga shugaban kasar.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment