Pages

Thursday 22 August 2019

[Hotuna] Shugaba Buhari na ziyara a hijar Kaduna




Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya isa Zaria jihar Kaduna dan kaddamar da ikin ruwan Zaria da kuma dakin karatu da babban bankin Najeriya, CBN ya gina a jami'ar Ahmadu Bello Zaria.












Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment