Pages

Thursday 22 August 2019

Kalli hoton Bidiyon Mohamed Salah na Liverpool yana gudu akan ruwa

Tauraron dan kwallon Kasar Egypt me buwaga kungiyar Liverpool wasa, Mohamed Salah ya saka hoton bidiyon wata talla da yake wa kamfanin Adidas na sabon takalmin da suka mai wanda zai yi amfani dashi a wasan da zasu buga da Arsenal.




Takalmin kamar yanda kamfanin ya bayyana zai taimakawa mutum wajan yin gudu.


Abinda ya dauki hankulan mutane akan wannan talla shine yanda Salah yayi gudu akan ruwa.

Kalli bidiyon tallar a kasa:





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment