Pages

Wednesday 21 August 2019

Miji Da Mata Sun Rasu A Dare Daya A Jihar Neja

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI'UN

Allah ya yi wa Sumayya ita da mijinta rasuwa a daren jiya a garin Minna jihar Niger. Sun kwanta lafiya sai dai aka wayi gari a yau babu su gaba daya. 


Allah ya jikansu, ya yi masu rahama, ya sa aljanna ta zamo makomarsu da sauran musulmin da suka riga mu gidan gaskiya. Idan ta mu ta zo ya sa mu cika da imani. 

Daga dan uwan mamaciyar, Abdulsamad Kabiru Musa







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment