Pages

Tuesday 22 October 2019

Kalli hotunan irin barnar da harin da aka kaiwa Kwankwaso ta haifar

Harin da wasu da ba'asan ko zu waye ba auka kaiwa tsohon gwamnan Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yayi sadadiyyar jiwa mutane 8 rauni sannan ya lalata motoci. Kwankwaao ya je duba wanda lamarin ya rutsa da su a Asibiti da kuma motocin da aka lalata.





Wadannan hotunane na irin barnan da harin ya haifar.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment