Pages

Monday 21 October 2019

Dan jihar Borno ya zo na 2 a gasar hada haruffa na Afrika

Dan Jihar Borno Ya Sake Sanya Nijeriya Alfahari A Nahiyar Afrika

Suleiman Mohammed Dunoma ya zo na biyu a gasar hada harrufa na Afrika da aka gudanar a kasar Uganda. 


Yaron dan garin Maiduguri, dalibi ne a makarantar kwalejin gwamnatin tarayya (FGC) dake garin Maiduguri, jihar Borno.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment