Pages

Sunday 8 December 2019

Kalli yanda Ahmed Musa ke murnar nasarar Anthony Joshua

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa dake bugawa kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya wasa ya je kallin damben Anthony Joshua da Andy Ruiz da aka ti a daren jiya a kasar Saudiyyar.



A wani gajeren bidiyo daya wallafa a shafinshi na Sada zumunta ya nuna yanda yayi murnar nasarar ta Anthony Joshua wanda dan Asalin Najeriya ne.

Kalli bidiyon a kasa:






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment