Pages

Sunday 8 December 2019

Kalli yanda Messi ya nunawa magiya bayan Barcelona kyautar Ballon d'Or ta 6 daya ciwo

Tauraron dan kwallon kafar kasar Argentina me bugawa kungiyar Barcelona wasa,Lionel Messi ya gabatarwa da Magoya bayan kungiyar kyautar gwarzon dan kwallo  Duniya ta Ballon d'Or na 6 daya lashe a daren jiya kamin take wasansu da Mallorca wanda suka ci 5-2.




'Ya'yan Messinne dai suka kawo mai kyautar inda ya data sama aka tayashi murna.

Kalli hotuna:









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment