Pages

Monday 9 December 2019

Kasar Ingila ta baiwa Nafisa Abdullahi bizar shekara 5

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi data jima kasar Ingila ta bayyana tsawon shekara nawa kasar ta bata izinin zam.



Bayan wallafa hotunanta a shafinta na Instagram, daya daga cikin masoyanta ya tambayeta shin wai bizar wata nawa aka bata? Sai ta bayyana cewa shekara 5.

Hakanan a karo na biyu da wani yace mata, shin wai Bizarta bata karewane, sai tace bizar shekara 5 ba wasa bace.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment