Pages

Sunday 26 January 2020

Real Madrid ta dare saman Teburin La liga bayan cin Real Villadolid 1-0

Kungiyar Real Madrid ta yiwa Real Villadolid ci 1 me ban haushi a wasan da suka buga a daren yau na gasar cin kofin Laliga na kasar Sifaniya.




An tafi hutun rabin looaci baci, saida aka dawo ne, Nacho ya ciwa Madrid kwallo 1 yayin da saura mintuna kadan a tashi.

Wannan nasara na nufin Madrid ya hau saman teburin Laliga da maki 46.




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment