Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Tuesday 25 June 2019
Amurka ta sake sanyawa Iran takunkumi bayan kakkabo mata jirgi
›
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da sabbin takunkuman karya tattalin arziki kan Iran a yammacin jiya Litinin, a wani mataki na maya...
Hoton Atiku da wasu masoyanshi ya dauki hankula
›
Wannan hoton da ya bayyana a shafukan safa zumunta inda aka ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2019,Atiku ...
Hoton jirgi mara matuki da sojin Najeriya zasu yi amfani dashi wajan kawar da laifuka ya jawo cece-kuce
›
Wannan hoton jirgin sama mara matukine da hukumar soji ta bayyana cewa zata rika amfani dashi wajan maganin manyan laifuka da satar muta...
'Malami ya yi wa yarinya fyade a masallaci' a Legas
›
Wata kotu a birnin Legas na Najeriya ta bada umarnin a ci gaba da tsare wani "malamin addinin Musulunci" bayan da aka tuh...
Wasu rahotannin satar Mutane a Najeriya ba gaskiya bane>>Osinbajo ya gayawa 'yan Najeriya a Amurka
›
Mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa wasu daga rahotannin sace mutane dan neman kudin fansa a Najeriya ba na...
'Yan kwallon mata na Najeriya sun dawo gida
›
Taurarin 'yan kwallon mata na Najeriya , Super Falcons da aka ciresu daga gasar cin kofin Duniya na mata da ake bugawa a Faransa sun...
Bamu yadda da hukuncin kotun zabe ba: Atiku da PDP zasu daukaka karar neman a basu damar leka rumbun tattara sakamakon zaben INEC
›
Bayan da kotun sauraren karar zabe ta yi watsi da bukatar Atiku Abubakar da PDP na neman duba rumbum tattara sakamakon zaben da aka yi a...
Aksum: Garin da aka haramta gina masallaci
›
Mabiya addinin Kirista Kibdawa a kasar Habasha suna kallon birnin Askum da mai tsarki, saboda nan ce mahaifar Sarauniya Sheba wadda ak...
Masu neman mukami ne ke zanga-zanga>>Buhari
›
Fadar shugaban Najeriya ta yi watsi da korafe-korafen wasu 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulkin kasar da ke adawa da ci gaba d...
Kalli hotunan Rahama Sadau da ta yi kyau
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadai ta dake kwanannan da sakawa masoyanta a shafukan sada zumunta daban-daban kayatattun hotunan...
Maryam Yahaya ta birge a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Messi ya cika shekaru 32
›
Tauraron dan kwallon kasar Argentina me bugawa Barcelona wasa, Lionel Messi kenan tare da iyalanshi a wadannan hotunan. A jiyane ya cika ...
Hukuncin da kotu ta yanke akan karar da Atiku ya shigar, gaskiyace ta yi halinta>>Fadar shugaban kasa
›
Bayan hukuncin da kotun sauraren karar zabe ta yanke a jiya, Litinin na hana dan takarar shugaban kasa a babban zaben 2019, Atiku Abubak...
Gwamnatin Jihar Gombe Ta Bayyana Sarkin Gombe A Matsayin Amirul Hajjin Bana
›
Mai girma gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da nadin Sarkin Gombe Dr Abubakar Shehu Abubakar lll, a matsay...
Hotunan A'isha Tsamiya da suka birge
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata data sha kyau sosai inda masoyan ta da abokan arziki sukai ta ...
Monday 24 June 2019
Yanda Gwamna Yahaya Bello ya dauki dan fashi kuma gawurtaccen me kisan mutane dan taimakawa shugaba Buhari cin zabe a jihar Kogi
›
Wani rahoto ya bayyana yanda gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya dauki wani tsohon dan fashi kuma gawurtaccen me kashe mutane dan taimaka...
Ban ce sojoji basa mayar da hankali wajan aikinsu ba>>Buratai
›
Babban hafsan sojin Najeriya, janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa, canja mai magana aka yi amma shi bai ce sojoji basa mayar da ...
Barcelona ya kamata Salah ya koma muddin yana son zama babban dan kwallo>>Samuel Eto'o
›
Tsohon tauraron dan kwallon kungiyar Barcelona, Samuel Eto'o ya bayyanawa BBC Sports cewa muddin dan kwallon kasar Egypt me bugawa k...
Nijeriya Ce Kasa Ta Hudu A Fannin Noma A Afrika
›
Nijeriya ita ce kasa ta hudu da ta fi noma da kuma samar da ayaba a Nahiyar Afrika ta Sahara amma kuma take kashe bilyoyin kudade waje...
Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau, tubarkallah.
‹
›
Home
View web version