Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Monday 27 January 2020
Kuma Dai: 'Yan Bindiga sun yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna
›
A jihar Kaduna an sake samun harin 'yan Bindiga a tashar jirgin kasa inda masu garkuwa da mutane suka budeea fasinjoji wuta tare sa ...
Kotu ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa
›
Akalin babbar kotun a Abuja, mai shari'a Yusuf Haliluya, ya zartar wa Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta a 2017, hu...
A Najeriya: Cin Hanci Da Rashawa Na Ci Gaba Da Karuwa
›
Rahotan da kungiyar fafutukar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa da kasa Transparency International ta fitar a kan Najeriya, na nuni d...
Kotu ta samu Maryam Sanda da laifin 'kashe mijinta'
›
Wata babbar kotu a Abuja ta samu Maryam Sanda da laifin 'kashe mijinta'. A yau Litinin ne dai kotun ta yanke hukunci a kan...
Hotunan Haduwar Gwamna Ganduje da Sarki Sanusi
›
Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II da Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wajan wata jana'iaza da suka hadu....
Babu wata matsala a dangantakata da mataimakina>>Shugaba Buhari
›
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi magana akan wasu boyayyaun mutane dake juya gwamnati wanda ake kira da Cabal a turance da kuma maga...
Bidiyon wasu sojojin dake yaki da Boko Haram suna shan ruwa mara kyau ya dauki hankula
›
Wannan hoton bidiyon daya nuna yanda wasu sojojin Najeriya dake yaki da Boko Haram suke shan wani ruwan da bashi da kyau ya dauki hankul...
Gari 'mafi gaskiya' a Duniya
›
Yayin da al'ummar birnin Tokyo babban birnin kasar Japan ke kai wa kusan milyan 14, miliyoyin abubuwa suke bata a kowace shekara a...
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya sha caccaka saboda yiwa Tauraron dan kwallon Kwandon kasar Amurka daya mutu fatan RIP
›
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya sha suka daga wasu bayan daya yiwa tauraron dan kwallon kwando na kasar Amurka, Kobe Bryant da...
Hotuna: Suleman Panshekara Da Masoyiyarsa 'Yar Amurka Sun Je Yawon Bude Ido A Wani Kauyen Kano
›
Suleiman Panshekara matashi mai kimanin shekaru 23 dan asalin jihar Kano, kenan yayin da ya fita yawon shakatawa da bude ido a garin &...
Yahaya Ya mutu Yana tsaka da lalata da Victory Amaize
›
Wani mutum mai suna Danjuma Yahaya Ali ya mutu yayin da yake tsaka lalata da wata mata me suna Miss Victory Amaize a shahararren Hotal d...
Neymar Ya nuna alhinin Mutuwar Kobe Bryant bayan kwallon daya ciwa PSG a wasan suka buga 2-0 da lille
›
Tauraron dan kwallon PSG, Neymar Jr. Ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a wasan da suka buga da Lille Ranar Lahadi na neman cin kofin Lea...
Bani da tabbacin Sahihancin haihuwar diyata>>Mahaifin Leah Sharibu
›
Mahaifin Leah Sharibu, ya bayyana cewa bashi da tabbacin sahihancin rahoton da aka yayata a wadansu jaridun Najeriya, da ke cewa Leah ta...
Mutane da dama sun Mutu sanadin ruwan sama me karfi a Madagascar
›
Ruwan sama masu karfin gaske a Madagascar sun haddasa mutuwar mutane 26,yayinda wasu mutane 15 ruwa suka yi awon gaba da su.
Ya kamata Buhari ya kori manyan jami’an tsaron kasa>>Kadariya Ahmed
›
Fitacciyar ‘yar jaridar nan Kadariya Ahmed ta bayyana cewa, babbar matsalar Najeriya a yanzu shi ne rashin tsaro dan haka kamata ya yi...
Gwamnan Kano ya baiwa Tauraron Kannywood Mukami
›
GWAMNA Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya naɗa babban furodusan finafinan Hausa Alh. Abdallah Tahir Al-Kenanah matsayin Darakta...
Bidiyo: Kalli yanda Jami'an tsaro suka hana Abdulmumin Jibrin shiga wajan Gwamna Ganduje
›
Wannan wani Bidiyone da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga Tsohon dan majalisar wakilai me wakiltar Kiru da Bebeji, Abdu...
PDP ta lashe zabukan jihar Sokoto
›
‘Yan takarar jam’iyyar PDP a new suka to nasara a zaben da aka sake na wasu yankuna a jihar.
Kobe Bryant da 'yarsa sun mutu a hadarin jirgi
›
Fitaccen dan wasan kwallon kwando Ba'amurke Kobe Bryant na daga cikin mutane biyar da jirgin helokofta da suke ciki ya yi hadari a...
Direban Sardauna Ya Bukaci Tambuwal Ya Siya Mishi Gida
›
Alhaji Shehu Aliyu Maradun dattijo dan shekaru 74 shine direba na biyu ga Firimiyan Yankin Arewa, Sa Ahmadu Bello (Sardaunan Sakkwato)...
‹
›
Home
View web version