Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Saturday 25 January 2020
Kalli yanda Sanata Elisha Abbo ke tsallaka ruwa da Mutanen mazabarshi
›
Sanata Elisha Abbo kenan a wannan hoton tare da mutanen mazabarshi inda aka gansu suna tsallaka ruwa.
MADADIN KUNGIYAR AMOTEKUN TA YANKIN KUDU:Kungiyoyin Arewa Sun Kirkiro Kungiya Mai Suna 'Shege-Ka-Fasa'
›
Samun damar kirkiro da jami'an tsaro na kwanannan da gwamnonin Kudu maso Yamma suka kirkira Amotekun. Kungiyar Hadin gwiwar Kungiy...
'Ya kamata a yi amfani da maniyyin mazan da suka mutu'
›
Wani bincike da aka gudanar ya ce ya kamata a rika karbar gudummawar maniyyin mazan da suka mutu.
A'ishatulhumaira ta haskaka a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'ishatulhumaira kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data haskaka, tubarkallah, muna mata fatan Al...
Zan so a yi adalci wajen sauya mulki a 2023>Shekarau
›
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau kuma dan majalisar dattawa a jam'iyyar APC a Najeriya ya ce zai so ya ga an yi a...
Hotuna: Kwankwaso ya je gaishe da mahaifinsa
›
Yayin Da Sanata Kwankwaso Ya Ziyarci Mahaifinsa A Garin Madobi A Yau.
Auren Mata Da Yawa Ne Ke Jawo Mana Talauci A Arewa>>Sarki Sanusi
›
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II, ya bayyana cewa matukar mutanen yankin Arewa ba su canja al’adunsu ba to za su cigaba da zama a ci...
Kayatattun hotunan Shamsu dan iya a jami'ar Maryam Abacha dake Nijar
›
Tauraron fina-finan Hausa, Shamsu Dan iya kenan a wadannan hotunan daya dauka a jami'ar Maryam Abacha dake Nijar. Ya haskaka muna ma...
Kayatattun hotunan 'yan wasan PSG, Neymar, Mbappe da sauransu a wajan kallon kwalllon Kwando
›
Taurarin kwallon kafa na kungiyar PSG, Kylian Mbappe, Neymar, Icardi, Thiago Silva da Verratti kenan a wadannan kayatattun hotunan yayin...
Daga zuwa Rainon Jariri,Magidanci ya dirkawa surukarshi ciki
›
Wani mutum a jihar Nasarawa me suna Christopher Chori ya dirkawa surukarshi, Priscilla ciki a lokacin da ta je gidanshi dan mai renon ja...
Rahama Sadau ta cewa masoyinta ya fito
›
Wani bawan Allah ya bayyanawa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau irin soyayyar da yake mata inda yace shidai gashi yana santa amm...
‘Ku kai ‘ya’yanku makaranta ko ku dandana kudarku’>>Gwamnan Kaduna
›
Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta gargadi iyaye da su tura ‘ya’yansu makaranta ko kuma su dandana kodarsu.
Wallahi na yi aure>>Deezell ya gayawa wata data ce mai Da So samune
›
Wata baiwar Allah data saka hotonta a shafinta na dandalin Twitter ta kuma Rubuta Da So Samune hade da sunan mawaki Deezell ta dauki...
Sojan Najeriya daya rasa Ransa a fagen daga
›
KU YI MASA ADDU'A: Jami'in Sojan Nijeriya Mannir Bello Ya Rasu A Fagen Daga. Muna faran Allah ya jikanshi.
GARGADI GA MASU SAYEN NAMA BALANGU KO TSIRE
›
Mun sani cewar ana nade su (tsire ko balangu) idan mun saya a cikin takardun makarantu ko jaridu.
Rarara ya kaiwa Iyalan Ibro Ziyara
›
Yayin Da Mawaki Rarara Ya Ziyarci Iyalan Marigayi Rabilu Musa Ibro.
Wadanda ke barin Kwankwasiyya burinsu su zama kamar ni>>Rabi’u Kwankwaso
›
Tun bayan da Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben 2019 ranar Litinin ake...
An yi garkuwa da wani babur a Kano kuma an bukaci kudin fansa
›
Wanda ake zargin ya dai dauki babur din ne roba-roba kirar Lifan ya kuma ga takardun makarantar mai baburdin a cikin akwatun ajiye kay...
Sojojin Nijeriya Guda 185 Sun Tafi Kwantar Da Tarzoma A Kasar Guinea
›
Sojoji dari da tamanin da biyar sun nufi kasar Guinea Bissau domin aikin samar da tsaro tare da tabbatar da zaman lafiya a kasar.
Banbar Kannywood ba>>Hadiza Kabara
›
FITACCIYAR jaruma Hadiza Muhammad Sani, wadda aka fi sani da Hadiza Kabara, ta bayyana cewa har yanzu ba ta yi bankwana da harkar fim ...
‹
›
Home
View web version