Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Saturday 24 August 2019
Sabuwar ministar Jinkai ta je kasar Kamaru ta dawo da 'yan Najeriya da rikicin Boko Haram ya kora can
›
Sabuwar Minista a ma'aikatar jinkai, iftila'i da cigaban al'ummah (Minister of Humanitarian Affairs, Disaster Management a...
Matawalle ya cancanci yabo, ina yaba masa matuka>>Inji Buhari
›
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa tabbas dole ne a fito a rika jinjina wa gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle saboda ja...
Gwamna Wike Ya Rushe Masallaci Mafi Girma A Jihar Ribas
›
Shugabannin al'ummar Musulmi a PortHarcourt, babbar birnin jihar RIvers, sun yi Allah wadai da rusa babban Masallacin Trans-Amadi,...
SUNAYE: ‘Yan Najeriya 77 da hukumar FBI ta kama da yin Zambar miliyoyin daloli a Kasar Amurka
›
Hukumar FBI na kasar Amurka ta bayyana sunayen wasu ‘Yan Najeriya 77 da aka kama da laifin yin zambar miliyoyin daloli a kasar.
Kalli yanda Sheikh Pantami Ya fashe da kuka saboda tunain Nauyin dake kanshi a matsayin ministan Sadarwa
›
Wadanan hotunan Sheikh Dr. Isa Ali Pantami ne yake zubar da hawaye saboda tunanin Nauyim dake kanshi a matsayin ministan Sadarwa da shug...
Cutar tabar laturoni ta barke a Amurka
›
Jami'an kula da lafiya a Amurka sun ce wani maras lafiya ya mutu bayan da ya kamu da cutar numfashi mai tsanani saboda shan taba...
Friday 23 August 2019
Dan Kwalllon Nijeriya Abdullahi Shehu Ya Sa An Nemo Masa Wasu Yara Da Ya Ga Suna Sana'ar Gasa Masara Domin Ya Dauki Nauyin Karatunsu
›
Shahararen dan kwallon kafar ban dan asalin jihar Sakkwato Abdullahi Shehu, mai wasa a Nijeriya da Busassapor dake kasar Turkiya ya tu...
Kalli kwalliyar Juma'a ta Maryam Yahaya
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Juma'a, Tubarkallah, muna mata fatan Alh...
Shugaba Buhari ya gana da Sarakunan gargajiya daga Arewa
›
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da sarakunan gargajiya daga yankin Arewa a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya,Abuja.
Ji Martanin sanata Dino Melaye bayan da kotu ta soke zabenshi
›
Bayan da kotun sauraren kararrakin zabe dake da zama a Lokoja jihar Kogi ta soke zaben sanata Dino Melaye a matsayin sanatan mazabar ...
Kotu ta soke zaben Sanata Dino Melaye tace a yi sabon zabe
›
Kotun sauraren kararrakin zaben majalisun tarayya dake da zama a Lokoja, jihar Kogi a yau Juma'a ta soke zaben da akawa sanata D...
Shugaban kungiyar kare muradun Inyamurai ya sha da kyar bayan cewa duk Inyamurin da zai taba Bahaushe ya fara kasheshi tukuna
›
A wani bidiyo dake yawo a shafukan sada zumunta na yanar gizo an ga shugaban kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo, Chief ...
Amurka Ta Bankado Wata Babbar Harkar Damfara Ta 'Yan Najeriya
›
Bayan da hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka wato (FBI a takaice) ta bankado wata harkar damfara da ‘yan Najriya suke da hannu d...
Oxlade-chamverlain zai cigaba da zama a Liverpool
›
Liverpool ta kara tsawon yarjejeniyar da ta yi da dan wasan Ingila Alex Oxlade-chamverlain.
Sarkin Borgu ya baiwa Adamu Hassan Nagudu Sarkin Mawakanshi
›
Mawaki Adamu Hassan Nagudu Ya Samu Sarautar Sarkin Mawakan Sarkin Borgu Dake Jihar Neja.
Gwamnati na za ta yi wa talakawa aiki wurjanjan>>Buhari
›
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ci gaba da yi wa jama’a aiki wurjanjan, kuma ayyukan da za su bai wa jama’...
SHIRYE-SHIRYEN AUREN 'YAR SARKIN MUSULMI
›
Ana cigaba da tsabtace birnin Sokoto da kewaya saboda kayataccen bikin da za a yi ranar Asabar mai zuwa na 'yar Sarkin Musulmi Alh...
Ta Fashe da kuka bayan data ga Umar M. Sharif
›
Wannan wata baiwar Allah ce dake son tauraron mawakin Hausa kuma jarumin fina-finan Hausa,Umar M. Sharif da ta yi arba dashi, tsananin m...
BAYAN KORA: An gurfanar da ’yan sanda hudu da suka kashe masu laifi
›
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta kori ‘yan sanda hudu da aka samu da bindige wasu mutane biyu da ake zargi da laifin satar wayar ha...
[Kayatattun Hotuna]An shirya Walima dan taya Shiekh Pantami samun Mukamin minista
›
An shirya walima ta musamman dan taya Sheikh Aliyu Isa Pantami samun mukamin ministan Sadarwa da shugaban kaa, Muhammadu Buhari ya bashi...
‹
›
Home
View web version