Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Wednesday 26 June 2019
'Yan kwallo 3 da Ronaldo ya hure musu kunne ya hanasu komawa Real Madrid
›
Wasu sabbin rahotanni sun bayyana cewa tauraron dan kwallon kasar Portugal me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo ya zamarw...
Atiku ya taya Super Eagles murnar kaiwa mataki na gaba a gasar Nations Cup
›
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 Atiku Abubakar ya bayyana farin cikinshi da kasancewar Najeriya tsallakewa zuwa matakin wasa ...
Adam A. Zango zai yi waka da mawakin kasar waje
›
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa nan bada dadewa ba zai saki wata sabuwar waka wadda zai yi da wani ...
'Yan Najeriya sun caccaki Ighalo saboda nunawa Ahmed Musa sonkai a wasan da suka buga da Guinea
›
Bayan kammala wasan da Najeriya ta buga da kasar Guinea a yau wanda aka tashi Najeriyar na cin 1-0, wasu sun hau shafukan sada zumunta i...
A karshe dai gwamnati ta saki kudin alawus din Super Eagles
›
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan wasan Najeriya na Super Eagles dake wakiltar kasar a gasar cin kofin nahiyar Afrika da ake buga a ka...
Mara lafiyane jirgin sama ya dauka a yayin tsaikon ababen hawa ba shahararren me kudi ba
›
Labarin wani jirgi da ya dauki wani a kan titin Ore da ya hada birnin Legas da Benin ya dauki hankulan 'yan Najeriya sosai inda ak...
Amosun ya karyata labarin sayen makamai ba bisa izini ba
›
Hukumar 'yansandan jihar Ogun ta hannun kwamishinan 'yansandan jihar, Basir Makama ta karyata labarin cewa tsohon gwamnan jihar,...
Wani ya yiwa Nafisa Abdullahi Hijabi bayan data saka hotuna kai ba dankwali
›
Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wasu hotunanta kai babu dan kwali, wani bawan Allah yayi irin abinnan na ...
Shugaba Buhari ya gana da kakakin majalisar Dattijai
›
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da kakakin majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawal a fadarshi a yau, Laraba a babban birnin taray...
Najeriya ta kai mataki na gaba a gasar Nations Cup: Ta lallasa Guinea da ci 1-0
›
Najeriya ta lallasa kasar Guinea a wasan da suka buga yau da ci 1-0 a ci gaba da gasar neman daukar kofin Nations Cup da ake bugawa a ka...
Karka yi murna tukuna, kotu bata hanani duba rumbun INEC ba
›
Dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar yacewa shugaba Buhari ya daina murna tukuna wai dan ya ji an ce kotu ta ha...
Ke ba kala ta bace: Trump ya gayawa wadda ta zargeshi da yi mata fyade
›
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya karyata zargin fyade da wata mata, E. Jean Carrol ta mai inda tace ya mata fyade tun a shekarun 1...
Za mu yi raddi mai zafi kan Iran muddin ta kai mana hari>>Trump
›
Shugaban Amurka Donald Trump ya gargadi Iran da cewa za ta dandana kudarta muddin ta kuskura ta kaiwa Amurka ko kuma muradunta hari, dom...
Fati Shu'uma ta yi kyau a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, tubarkallah muna mata fatan Alheri.
Shekara 27 a fim: Magoya baya na taya Shah Rukh Khan murn
›
A ranar Talata ne fitaccen jarumin fina-finan India Shah Rukh Khan ya cika shekara 27 da fara yin fim.
Hoton jarumar fina-finan Hausa, Aisha da ya birge
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'ishatulhumaira kenan a wannan hoton nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Gwamna Kaura Ya Bada Umarnin Gina Ajujuwa Da Ofisoshi A Makarantar Da Ya Ga Yara Suna Karatu A Rumfar Kara A Bauchi
›
Da safiyar yau a kan hanyar sa ta zuwa Alkaleri Gwamnan jihar Bauchi Alh. Bala Muhammad ya tsaya a wata makarantar firamare da ya ga y...
Kalli wata kayatacciyar gada da aka yi ta tare da filin kwallo
›
Wannan wata gadar sama ce ta wucewar motoci da aka yi ta tare da filin wasa a kasar China, gadar ta kayatar sosai.
Osinbajo ya gana da Amina J. Muhammad a Amurka
›
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan na sama tare da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya,...
David Silva zai bar Manchester City
›
Dan wasan tsakiya na Manchester City David Silva ya ce zai bar kulob din bayan shafe shekara 10 a karshen kakar 2019-20.
‹
›
Home
View web version